1 Corinthians 7:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga sauran kuwa (ni ne fa na ce ba Ubangiji ba), in wani ɗan’uwa yana da mata wadda ba mai bi ba ce, kuma tana so ta zauna tare da shi, kada yă sake ta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمٜىٰ دَ سَوْرَنْ كُمَ، إِنْجِنِ، بَ إِنْجِ عُبَنْ‌غِجِ بَ، عِدَنْ وَنِ طَنْعُوَ يَنَدَ مَثٜىٰ مَرَرْ بِے، تَكُمَ يَرْدَ سُذَوْنَ تَرٜىٰ، تُواْ، كَدَ يَرَبُ دَ عِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga sauran, ni nake faɗa, ba Ubangiji ba, in wani ɗan'uwa yana da mace marar ba da gaskiya, ta kuma yarda su zauna tare, to, kada yă rabu da ita.