1 Corinthians 7:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma mace tana da miji wanda ba mai bi ba ne, kuma yana so yă zauna tare da ita, kada tă kashe auren.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كُمَ وَتَ مَثٜىٰ تَنَدَ مِجِ مَرَرْ بِے، يَكُوَ يَرْدَ سُذَوْنَ تَرٜىٰ، تُواْ، كَدَ تَرَبُ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mace kuma mai miji marar ba da gaskiya, ya kuwa yarda su zauna tare, to, kada ta rabu da shi.