1 Corinthians 7:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ke mace, kin sani ne, ko ke ce za ki ceci mijinki? Kai miji, ka sani ne, ko kai ne za ka ceci matarka?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كٜىٰ مَتَ، كِنْسَنِ كُواْ ذَاكِ ثٜىٰثِ مِجِنْكِ؟ كَيْ مِجِ، كَسَنِ كُواْ ذَاكَثٜىٰثِ مَاتَرْكَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ke mace, ina kika sani ko za ki ceci mijinki? Kai miji, ina ka sani ko za ka ceci matarka?