1 Corinthians 7:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In an riga an yi wa mutum kaciya saโad da aka kira shi, to, kada yฤ zama marar kaciya. In an kira mutum saโad da yake marar kaciya, to, kada a yi masa kaciya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููููุฏู ุงูููููู ููููุฑูุงุ ููููุฏู ุฏูุง ู
ูุง ููููุฏู ููุงุซูููุ ุชููุงูุ ููุฏู ููููููฐู
ู ููุฐูู
ู ู
ูุฑูุฑู ููุงุซูููุ ููููุฏู ููู
ู ุงูููููู ููููุฑูุงุ ููููุฏู ุฏูุง ู
ูุง ุจูุงุดู ุฏู ููุงุซูููุ ุชููุงูุ ููุฏู ููุซูููฐ ุณููู ุงูููููู ู
ูุณู ููุงุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda Allah ya kira, wanda dฤ ma yake da kaciya, to, kada yฤ nemi zama marar kaciya. Wanda kuwa ya kira yana marar kaciya, to, kada yฤ nema a yi masa kaciya.