1 Corinthians 7:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kamata kowa yă kasance a matsayin da yake ciki sa’ad da Allah ya kira shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَ يَكَسَنْثٜىٰ يَدَّ يَكٜىٰ سَعَدَّ عَكَ كِرَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowa yă zauna a maƙamin da Allah ya kiraye shi.