1 Corinthians 7:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai bawa ne sa’ad da aka kira ka? Kada wannan yă dame ka, sai dai in kana iya samun ’yanci, sai ka yi amfani da wannan dama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كَيْ بَاوَ نٜىٰ لُواْكَثِنْ دَ عَكَ كِرَاكَ، كَدَ كَدَامُ؞ عِدَنْ كُوَ ذَاكَ عِيَ سَامُنْ یَنْثِ، سَيْ كَيِ أَمْڢَانِ دَ وَنَّنْ دَامَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ya kira ka kana bawa, kada ka damu. In kuwa kana iya samun 'yanci, ai, sai ka samu.