1 Corinthians 7:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Yan’uwa, a duk matsayin da mutum yake sa’ad da aka kira shi, sai yă kasance haka a sabuwar dangantakarsa da Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، یَنْعُوَ، دُكْ حَلِنْ دَ مُتُمْ يَكٜىٰ ثِكِ لُواْكَثِنْ دَ عَكَ كِرَشِ، سَيْ يَذَوْنَ حَكَ تَرٜىٰدَ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, 'yan'uwa, duk halin da aka kira mutum a ciki, sai yă zauna a kai, yana zama tare da Allah.