1 Corinthians 7:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda ƙuncin rayuwar da ake ciki, ina gani ya fi kyau ku kasance yadda kuke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ غَنِ ذَيْڢِ ݣَوْ مُتُمْ يَذَوْنَ يَدَّ يَكٜىٰ سَبُواْدَ يَنْذُ لُواْكَثِنْ وَهَلَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na dai ga ya yi kyau mutum yă zauna yadda yake, saboda ƙuncin nan da yake gabatowa.