1 Corinthians 7:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma idan ka riga ka yi aure, to, ba laifi, ba zunubi ba ne, kuma idan yarinya ta yi aure, ba tă yi laifi ba. Sai dai waɗanda suka yi aure za su fuskanci damuwoyi masu yawa a cikin rayuwa, ni kuwa ina so in fisshe su daga wannan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ كَيِ عَوْرٜىٰ، بَ لَيْڢِے، بَ ذُنُوبِ بَنٜىٰ، كُمَ عِدَنْ يَارِنْيَ تَيِ عَوْرٜىٰ، بَ ذُنُوبِ بَنٜىٰ؞ دُكْدَهَكَ وَطَنْدَ سُكَيِ عَوْرٜىٰ ذَاسُ شَا وَهَلَ أَ رَايُوَرْ نَنْ، كُمَ إِنَ سُواْ إِنْ ڟَرٜىٰكُ دَغَ حَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kuwa in ka yi aure, ba ka yi zunubi ba, ko budurwa ma ta yi aure, ba ta yi zunubi ba. Duk da haka dai, duk masu yin aure za su ji jiki, niyyata kuwa in sawwaƙe muku.