1 Corinthians 7:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗanda suke kuka kuma kamar ba kuka suke yi ba, waɗanda suke farin ciki kuwa kamar ba farin ciki suke yi ba. Waɗanda suka sayi abu su yi kamar ba nasu ba ne;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكٜىٰ بَڧِنْ ثِكِ سُذَمَ كَمَرْ بَاسَ بَڧِنْ ثِكِ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ مُرْنَ سُذَمَ كَمَرْ بَاسَ مُرْنَ، كُمَ مَاسُ سَيٜىٰنْ كَايَ سُذَمَ كَمَرْ بَاسُ دَكُواْمٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
masu kuka kamar ba kuka suke yi ba, masu farin ciki ma kamar ba farin ciki suke yi ba, masu saye kuma kamar ba su riƙe da kome,