1 Corinthians 7:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan so ku ’yantu daga damuwa. Mutum marar aure ya damu ne da al’amuran Ubangiji, yadda zai gamshi Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ سُواْ كُسَامِ یَنْثِ دَغَ دَامُوَ؞ وَنْدَ بَيْيِ عَوْرٜىٰبَ يَكَنْ دَامُ دَ شَعَنِنْ عُبَنْغِجِ سُواْسَيْ، يَدَّ ذَيْسَا عُبَنْغِجِ يَجِ دَاطِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina so ku 'yantu daga damuwa. Mutum marar aure yakan tsananta kula da sha'anin Ubangiji, yadda zai faranta wa Ubangiji rai.