1 Corinthians 7:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutumin da yake da aure yakan damu ne da al’amuran wannan duniya, yadda zai gamshi matarsa
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَنْدَ يَكٜىٰدَ عَوْرٜىٰ يَكَنْ دَامُ دَ أَبُبُوَنْ دُونِيَا، يَدَّ ذَيْسَا مَاتَرْسَ تَجِ دَاطِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutum mai aure kuwa, yakan tsananta kula da sha'anin duniya, yadda zai faranta wa matarsa rai.