1 Corinthians 7:37 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma mutumin da ya riga ya yanke shawara a ransa, wanda kuma ba lalle ba ne amma yana iya shan kan nufinsa, kuma ya riga ya zartar a zuciyarsa ba zai auri budurwar ba, wannan mutum ma ya yi abin da ya dace.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู…ูุชูู…ูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺŸูŽูŠูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุดูŽูˆูŽุฑูŽุฑู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽุŒ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ูƒููˆูŽ ุจูŽุง ุฏููˆุงู’ู„ูœู‰ูฐ ุจูŽู†ูœู‰ูฐ ุบูŽุฑูœู‰ูฐุดูุŒ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุนููŠูŽ ูƒูŽู…ูœู‰ูฐ ูƒูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุญูŽุฑู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒูŽ ุงู”ูŽ ุฑูŽู†ู’ุณูŽ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ุนูŽูˆู’ุฑูœู‰ูฐุชูŽุจูŽุŒ ุชููˆุงู’ุŒ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุง ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa ya zamana ba lalle ne yฤƒ yi wa 'yar tasa budurwa aure ba, amma ya tsai da shawara bisa ga yadda ya nufa, ya kuma ฦ™udura sosai a ransa, a kan tsare ta, to, haka daidai ne.