1 Corinthians 7:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, ga marasa aure da gwauraye kuwa ina cewa yana da kyau su zauna haka ba aure, yadda nake.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمٜىٰ دَ وَطَنْدَ بَسُيِ عَوْرٜىٰبَ دَ وَطَنْدَ مَذَنْسُ سُكَ مُتُ، إِنَ غَنِ ذَيْڢِ ݣَوْ سُذَوْنَ بَا عَوْرٜىٰ كَمَرْ يَدَّ نَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da na gani ga waɗanda ba su yi aure ba, da kuma mata gwauraye, ya kyautu a gare su su zauna ba aure kamar yadda nake.