1 Corinthians 8:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin da yake tsammani ya san abu, sanin da yake da shi bai isa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰ غَنِ كَمَرْ يَسَنْ وَنِ أَبُ، تُواْ، حَرْ يَنْذُ بَيْ سَنْ أَبِنْدَ يَكَمَاتَ يَسَنِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk mai gani ya san wani abu, ai, har a yanzu, bai san yadda ya kamata ya sani ba.