1 Corinthians 8:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, game da cin abincin da aka miฦa hadaya ga gumaka kuwa, mun san cewa โGunki ba kome ba ne a duniyaโ, kuma โBabu wani Allah sai dai ษaya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููุงูุ ุบูู
ูููฐุฏู ุซููู ุนูุจูููุซููู ุฏู ุนููู ู
ฺููงูุง ููุบูู
ููู ููููุ ู
ููู ุณููู ุซูููฐูู ุงููุฏููู ุฏููููููุฑู ููููุ ุบููููู ุจูุนูุจูุงูููู ูููุงูู
ูููฐ ููููููฐ ุจูุ ู
ููู ููู
ู ุณููู ุซูููฐูู ุงูููููู ุทููู ููููฐุ ุจูุงุจูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A game da cin abin da aka yanka wa gumaka kuwa, mun sani, duk duniyar nan gunki yana a matsayin abin da babu ne, da kuma, babu wani Allah sai ษaya.