1 Corinthians 8:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ko da akwai abubuwan da ake ce da su alloli, a sama ko a ƙasa (don kuwa akwai “alloli” da “iyayengiji” da yawa),
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ أَݣَويْ وَطَنْدَ عَكٜىٰثٜىٰ دَسُو «أَلُّواْلِ» أَ سَمَ كُواْ عَڧَسَا، دُوانْ كُوَ أَݣَويْ أَلُّواْلِ دَ إِيَايٜىٰنْ‌غِجِ دَيَوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake, akwai waɗanda ake kira alloli a sama ko a ƙasa, don kuwa akwai “alloli” da “iyayengiji” da yawa,