1 Corinthians 8:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
duk da haka a gare mu dai akwai Allah ษaya kaษai, Uba, wanda dukan abubuwa suke daga gare shi, wanda kuma saboda shi ne muke rayuwa, kuma akwai Ubangiji ษaya, Yesu Kiristi, wanda ta wurinsa ne aka yi dukan abu, ta wurinsa ne kuma muke rayuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏูููููุ ู
ูู ุฏููู ุงููุบูุฑูููฐู
ู ููู
ูุ ุงูููููู ุทููู ููููฐุ ููุชููุงูุ ุงูููููู ุนูุจูุง ููููุฏู ุฏููููู ุงููุจูุจููู ุณูููููฐ ุฏูุบู ุบูุฑูููฐุดูุ ููููุฏู ููู
ู ู
ูููููฐ ุฑูุงููููุง ุฏููุงูู
ูููุณูุ ุนูุจูููโุบูุฌู ููู
ู ุทููู ููููฐุ ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ ููููุฏู ุชูููุฑูููุณู ููููฐ ุฏููููู ุงููุจูุจููู ุณููู ฺขูุชููุงูุ ู
ูููู
ู ุชูููุฑูููุณู ููููฐ ู
ููู ููุณูููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
duk da haka dai, a gare mu kam, Allah ษaya ne, wato Uba, wanda dukkan abubuwa suke daga gare shi, wanda mu kuma zamansa muke yi, Ubangiji kuma ษaya ta gare shi muka kasance.