1 Corinthians 9:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu shakka, ya yi maganan nan saboda mu ne. Ko ba haka ba? I, an rubuta wannan saboda mu ne, domin saโad da mai noma yake noma, mai sussuka kuma yana sussuka, suna wannan ne da bege za su sami rabonsu daga girbin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูู
ูุณูู
ูููู ุณูุจููุงูุฏูู
ูู ููููููฐ ู
ูุบูููุจูุ ูููููููุ ุณูุจููุงูุฏูู
ูู ููููฐ ุนููู ุฑูุจููุชูุ ุงููููุ ููุง ููู
ูุงุชู ู
ููู ูููุงูู
ู ุฏู ู
ููู ุณูุณูููู ุณูุณูุง ุฐููุซูููุงุฑู ุณูุงู
ููู ุฑูุจููุงููุณู ุฏูุบู ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba saboda mu musamman yake magana ba? Hakika saboda mu ne aka rubuta. Ai, ya kamata mai noma yฤ yi noma da sa zuciya, mai sussuka kuma yฤ yi sussuka da sa zuciya ga samun rabo daga amfanin gonar.