1 Corinthians 9:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ashe, ba ku san cewa waษanda suke hidima a haikali suna samun abincinsu daga haikali ba ne, waษanda kuma suke hidima a bagade suna samun rabo a hadayar da suka miฦa ba ne?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุดูููฐุ ุจููู ุณูููุจู ู
ูุงุณู ุนููููู ุงูู ูููููููู ุฏูุบู ููุฑููู ุณูููููฐ ุณูุงู
ููู ุนูุจูููุซูููุณูุ ู
ูุงุณู ุนููููู ุนูุจูุบูุฏูููฐ ููู
ูุ ุงูููููู ุณูููููฐ ุณูุงู
ููู ุฑูุจููุงู ุฏูุบู ุงููุจูููุฏู ุนููู ู
ฺููงู ููุฏูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba ku sani ba, masu hidima a Haikali daga nan suke samun abincinsu? Masu hidimar bagadi kuma, a nan suke samun rabo daga hadayar da aka yanka?