1 Corinthians 9:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka ma Ubangiji ya umarta cewa ya kamata waɗanda suke wa’azin bishara, su sami abin biyan bukatarsu daga bisharar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ يَكٜىٰ كُمَ، عُبَنْغِجِ يَيِ عُمَرْنِ ثٜىٰوَ مَاسُ عَيْكِنْ شٜىٰلَرْ لَابَرِنَّنْ مَيْ دَاطِے ذَاسُ سَامِ أَبِنْ بِيَنْ بُڧَاتَ تَوُرِنْ وَنَّنْ عَيْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka nan kuma Ubangiji ya yi umarni, cewa, ya kamata masu sanar da bishara, a cishe su albarkacin bishara.