1 Corinthians 9:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da yake ina da ’yanci ba na kuma ƙarƙashin kowa, na mai da kaina bawa ga kowa, domin in rinjayi mutane da yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْدَيَكٜىٰ نِے بَبَاوَنْ كُواْوَ بَنٜىٰ، نَامَيْدَ كَيْنَ بَاوَنْ كُواْوَ، دُواْمِنْ إِنْجَٰوُاْ مُتَنٜىٰ مَاسُيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake ni ba bawan kowa ba ne, na mai da kaina bawan kowa, domin in rinjayi mutane masu yawa.