1 Corinthians 9:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da waɗansu ba su ɗauke ni a matsayin manzo ba, tabbatacce, ni manzo ne a gare ku! Gama ku ne hatimin manzancina a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ نِے بَمَنْظُوانْ عِيسَىٰ غَ كُواْوَبَ، نِے مَنْذُوانْسَ نٜىٰ غَرٜىٰكُ دُوانْ كُوَ كُونٜىٰ عَلَمَرْ شَيْدَ ثٜىٰوَ نِے مَنْذُوانْ عُبَنْغِجِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ko waɗansu ba su ɗauke ni a kan manzo ba, lalle ku kam, ni manzo ne a gare ku, domin kuwa ku ne tabbatar manzancina a gaban Ubangiji.