1 Corinthians 9:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga Yahudawa na zama kamar mutumin Yahuda, domin in rinjayi Yahudawa. Ga waษanda suke ฦarฦashin doka kuma, na zama kamar wanda yake ฦarฦashin Dokar (ko da yake ni kaina ba na ฦarฦashin Doka), domin in rinjayi waษanda suke ฦarฦashin Doka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบู ูููููุฏูุงููุงุ ุณููู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ุจููููููุฏูููฐ ุฏููุงูู ุงููููุฌููฐููุงู ูููููุฏูุงููุงุ ุบู ููุทูููุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ุชูููููฐ ุฅูููููุงู ุนูููููุณูุ ุณููู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููููุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ุชูููููฐ ุฅูููููุงู ุนูููููุณูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุจู ูููุงูููุฑูููุฑู ุชูููููฐ ุฅูููููุงู ุนููููููู ุจูุ ุฏููุงูู
ููู ุงููููุฌููฐููุงู ููุทูููุฏู ูููุงูููุฑูููุฑู ุชูููููฐ ุฅูููููุงู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga Yahudawa, sai na zama kamar Bayahude, domin in rinjayi Yahudawa. Ga waษanda Shari'a take iko da su, sai na zama kamar wanda Shari'a take iko da shi, ko da yake ba Shari'a take iko da ni ba, domin in rinjayi waษanda Shari'a take iko da su ne.