1 Corinthians 9:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga waษanda ba su da Dokar kuwa, na zama kamar wanda ba shi da Dokar (ko da yake ba ni da โyanci daga dokar Allah, amma ina ฦarฦashin dokar Kiristi), domin in rinjayi waษanda ba su da dokar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบู ููุทูููุฏู ุจูุงุณู ฺงูุฑฺูงูุดููู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ููููุ ุณููู ููุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููููุฏู ุจูุงูู ฺงูุฑฺูงูุดููู ูููุงูููุฑูููุฑูุ ุจููููู ุซูููฐูู ุจูุง ููุชู ุฏููุงูููุฑู ุงูููููู ุฏูุชูููููฐ ุฅูููููุงู ุนููููููู ุจูุ ุงููุนูุ ุงูููู ฺงูุฑฺูงูุดููู ุฏููุงูููุฑู ุงููููู
ูุณููุญู ุ ุฏููุงูู
ููู ุงููููุฌููฐููุงู ููุทูููุฏู ุจูุงุณู ฺงูุฑฺูงูุดููู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga marasa Shari'a kuwa, sai na zama kamar marar Shari'a, ba cewa ba wata shari'ar Allah da take iko da ni ba, a'a, shari'ar Almasihu na iko da ni, domin in rinjayi marasa Shari'a ne.