1 Corinthians 9:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ku sani ba cewa a gasar gudu, dukan masu gudu sukan yi gudu, amma guda ne kaษai yakan sami lada? To, sai ku yi gudu yadda za ku sami lada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุดูููฐุ ุจูููุณูููุจูุ ุงููููุฌูููฐูู ุบูุณูุฑู ุบูุฏูุ ุฏููููู ู
ูุงุณู ุบูุฏู ุณููููููู ฺงููุงฺูงูุฑู ุณูููุซูููฐ ุฌููููุ ุนูู
ููุง ุทููู ููููฐ ููุทููู ููููููฐ ุณูุงู
ููู ููุงุฏููู ุซููู ููุตูุฑูุงุ ุชููุงูุ ุณููููููู ุชูุบูุฏู ููุฏูู ุฐูุงูููู ููุตูุฑูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba ku sani ba, a wajen tsere dukan masu gudu suna ฦoฦarin tsere wa juna, amma ษaya ne kaษai yake samun kyautar ci? To, sai ku yi ta gudu haka nan, don ku ci.