1 Corinthians 9:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, ni fa ba gudu nake yi kamar mai gudu ba wurin zuwa ba. Dambena kuma ba naushin iska nake yi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ غُدُنَ بَنَبَنْظَ بَنٜىٰ دَمْبٜىٰنَ كُوَ بَ إِسْكَ نَكٜىٰ بُغُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ni ba gudu nake yi ba wurin zuwa ba, dambena kuwa ba naushin iska nake yi ba.