1 John 1:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan Rai ya bayyana, muka kuwa gan shi, muka kuma shaida shi, muna kuwa yin muku shelar wannan rai madawwami, wanda dฤ yake tare da Uba, ya kuma bayyana a gare mu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุฑููู ูููู ุงููููุจููููููุง ู
ููู ุดูุ ู
ููู ููู
ู ุบูููุดูุ ุนูููููุณู ููููฐ ู
ูููููฐ ุจูุงุฏู ุดูููุฏู ู
ููู ููู
ู ุณูููุฑู ู
ููู ุซูููฐูู ุดููููููฐ ู
ููู ุฑููู ูููู ููููุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ููููุฏู ุชูููุฏูุง ููููููฐ ุชูุฑูููฐุฏู ุนูุจูุงุ ุนููู ูููู ุจูููููู ู
ูููุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wannan Rai kuwa an bayyana shi, mu kuwa mun gani, muna ba da shaida, muna kuma sanar da ku Rai madawwamin nan wanda tun dฤ yake tare da Uba, aka kuwa bayyana shi gare mu,