1 John 1:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna yin muku shelar abin da muka gani, muka kuma ji ne, domin ku ma ku yi zumunci tare da mu. Zumuncinmu kuwa yana tare da Uba da kuma ฦŠansa, Yesu Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูู†ูŽูŠู ู…ููƒู ุดูœู‰ูฐู„ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู…ููƒูŽุฌูุŒ ู…ููƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุบูŽู†ู ู†ูœู‰ูฐุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒููˆ ู…ูŽุง ูƒููŠู ุฒูู…ูู†ู’ุชูŽุง ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู…ููˆุž ุฒูู…ูู†ู’ุชูŽุฑู’ู…ู ูƒููˆูŽ ุชูŽู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุนูุจูŽุงุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุทูŽู†ู’ุณูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, shi wannan da muka ji, muka kuma gani, shi ne dai muke sanar da ku, domin ku ma ku yi tarayya da mu. Hakika kuwa tarayyar nan tamu da Uba ne, da kuma ฦŠansa Yesu Almasihu.