1 John 1:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in muna tafiya cikin haske, yadda yake cikin haske, muna da zumunci da juna ke nan, kuma jinin Yesu, ฦansa, yana tsarkake mu daga dukan zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงูููู ู
ููู ุชฺูขููู ุซููููู ุญูุตูููููฐ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุงูููููู ููููููฐ ุซููููู ุญูุตูููููฐุ ู
ููู ุฒูู
ูููุชูุงุฏู ุฌูููู ููููฐููููุ ุฌููููู ุนููุณูููฐ ุทูููุณู ููู
ู ูููู ฺูุจูุชูุซูููฐู
ู ุฏูุบู ุฏููููู ุฐููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa muna zaune a haske, kamar yadda shi yake cikin haske, muna tarayya da juna ke nan, jinin Yesu ฦansa kuma yana tsarkake mu daga dukkan zunubi.