1 John 2:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma duk wanda yake ฦ™in ษ—anโ€™uwansa, cikin duhu yake, yana kuma tafiya cikin duhu ke nan; bai ma san inda za shi ba, domin duhun ya makanta shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐฺงูู†ู’ ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฏูู‡ูุŒ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุชูŽฺขููŠูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฏูู‡ู ู†ูœู‰ูฐุŒ ุจูŽูŠู’ ูƒููˆูŽ ุณูŽู†ู’ ุนูู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽุง ุดูุจูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุฏูู‡ูู†ู’ ูŠูŽุง ู…ูŽูŠู’ุฏูŽุดู ู…ูŽูƒูŽู‡ููˆุงู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai ฦ™in ษ—an'uwansa kuwa, a duhu yake, a cikin duhu yake tafiya, bai san ma inda yake sa ฦ™afa ba, domin duhun ya makantar da shi.