1 John 2:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku ƙaunaci duniya, ko wani abin da yake cikinta. In wani yana ƙaunar duniya, ƙaunar Uba ba ta cikinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كُڧَوْنَثِ دُونِيَا، كُواْ أَبُبُوَنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْتَ؞ دُكْ وَنْدَ يَكٜىٰ ڧَوْنَرْ دُونِيَا، تُواْ، بَابُ ڧَوْنَرْ عُبَنْ عَثِكِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku ƙaunaci duniya, ko abin da yake a cikinta. Kowa yake ƙaunar duniya, ba ya ƙaunar Uba ke nan sam.