1 John 2:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษ—annan masu gฤba da Kiristi suna cikinmu a dฤ, amma sun bar mu, don tun dฤ ma su ba namu ba ne. Ai, da su namu ne, da har yanzu suna tare da mu. Amma sun bar mu, wannan ya nuna a fili cewa su ba namu ba ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุงุณู ุบูŽุงุจูŽุงุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุณูู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ู…ู ุงู”ูŽุฏูŽุงุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณูู†ู’ ุจูŽุฑู’ู…ูุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุชูู†ู’ ุฏูŽุง ู…ูŽุง ุณููˆ ุจูŽุง ู†ูŽุงู…ูุจูŽู†ูœู‰ูฐุž ุงู”ูŽูŠู’ ุฏูŽุง ุณููˆ ู†ูŽุงู…ู ู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽู‡ูŽุฑู’ ูŠูŽู†ู’ุฐู ุณูู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู…ููˆุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณูู†ู’ุจูŽุฑู’ู…ูุŒ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุง ู†ููˆู†ูŽ ุงู”ูŽ ฺขููŠู„ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ุณู ุจูŽู†ูŽุงู…ู ุจูŽู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun dai fita daga cikinmu, amma dฤ ma can ba namu ba ne. Don in da namu ne, da har yanzu suna tare da mu. Amma sun fita ne domin a bayyana dukansu ba namu a ciki.