1 John 2:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku lura fa cewa abin da kuka ji daga farko, bari yฤ ci gaba da kasance a cikinku. In kuwa ya ci gaba da zama a cikinku, za ku kasance a cikin ฦan, da kuma a cikin Uban.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู ููู
ู ูููุงูููุฑูููุง ุฏู ููููุฌู ุชูููุฏูุบู ฺขูุฑููููุงูุ ุณููู ุชูุฐููููู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูููุ ุนูุฏููู ูููุงูููุฑูููุฑู ุฏู ูููู ุณูุงู
ู ุชูููุฏูุบู ฺขูุฑููููุงู ุชูุง ุฐููููู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูููุ ุชููุงูุ ููู ู
ูุง ุฐูุงูู ุฐููููู ุนูุซููููู ุทููู ุฏูููู
ู ุซููููู ุนูุจูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kam, abin da kuka ji tun da farko, sai ya zauna a zuciyarku. In abin da kuka ji tun farko ya zauna a zuciyarku, ku ma sai ku zauna cikin ฦan, da kuma Uban.