1 John 2:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina rubuta muku waɗannan abubuwa ne game da waɗanda suke ƙoƙari su sa ku kauce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا رُبُوتَ مُكُ وَنَّنْ نٜىٰ غَمٜىٰدَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ڧُواْڧَرِ سُرُوطٜىٰكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina rubuto muku wannan ne a kan waɗanda suke ƙoƙarin ɓad da ku.