1 John 2:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in wani ya yi biyayya da maganarsa, ฦaunar Allah ta zama cikakkiya ke nan a cikinsa. Ta haka muka san cewa muna cikinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููุฏู ูููู ุจูููููู ุฏู ููููู
ูุฑู ุงูููููู ุ ุชููุงูุ ุงููููุ ฺงูููููุฑู ุงูููููู ุชูุง ุฐูู
ู ุซูููููููู ููููฐูููู ุนูุซูููููุณูุ ุชูููููููููฐ ุฐูุงู
ู ุชูุจููุชูุฑู ุซูููฐูู ู
ููู ุซูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk wanda yake kiyaye maganarsa, wannan kam, hakika yana ฦaunar Allah, cikakkiyar ฦauna. Ta haka muka tabbata muna cikinsa.