1 John 2:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka ina rubuta muku sabon umarni; ana ganin gaskiyar umarnin a cikinsa da kuma cikinku, gama duhu yana shuษ—ewa, haske na gaskiya kuwa yana haskakawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽุŒ ุงู•ูู†ูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ู…ููƒู ุณูŽุงุจููˆุงู†ู’ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุงุซู‘ูœู‰ูฐ ุบูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุŒ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุง ุงู”ูŽุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒูุž ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุฏูู‡ู ูŠูŽู†ูŽ ฺงูŽุงุฑูœู‰ูฐูˆูŽุŒ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุง ุฑูุบูŽุง ูŠูŽุง ฺขูŽุงุฑูŽ ุญูŽุตู’ูƒูŽูƒูŽุงูˆูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har wa yau sabon umarni nake rubuto muku, wanda yake tabbatacce ga Almasihu, da kuma gare ku, domin duhu yana shuษ—ewa, hakikanin haske kuma yana haskakawa.