1 John 3:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku zama kamar Kayinu, wanda ya zama na mugun nan, ya kuma kashe ษ—anโ€™uwansa. Me ya sa ya kashe shi? Domin ayyukansa mugaye ne, na ษ—anโ€™uwansa kuma na adalci ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุฏูŽ ฺขูŽุง ูƒูุฐูŽู…ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูƒูŽูŠูู†ู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู†ูŽ ุดูŽูŠู’ุทูŽู†ู’ ุญูŽุฑู’ ู…ูŽุง ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐ ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ุณูŽุž ุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐ ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ุณูŽุŸ ูŠูŽุง ูƒูŽุดูœู‰ูฐุดู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ุณูŽ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู†ูŽุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ุณูŽ ู†ูŽุงู”ูŽุฏูŽู„ู’ุซูู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kada mu zama kamar Kayinu, wanda yake na Mugun, har ma ya kashe ษ—an'uwansa. To, don me ya kashe shi? Don ayyukansa mugaye ne, na ษ—an'uwansa kuwa na kirki ne.