1 John 3:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani yana da arziki, ya kuma ga ษ—anโ€™uwansa cikin rashi, bai kuwa taimake shi ba, anya, ฦ™aunar Allah tana a cikinsa kuwa?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู ูŠูŽู†ูŽุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูฺงูŽุงุชูŽ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุบูŽุง ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ุณูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุจูฺงูŽุงุชูŽุŒ ุณูŽุนูŽู†ู‹ ูŠูŽฺงู ูŠูŽุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒูœู‰ูฐุดูุŒ ุงู”ูŽู†ู’ูŠูŽุŒ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุชูŽู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูŽ ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk kuwa wanda yake da abin hannunsa, yake kuma ganin ษ—an'uwansa da rashi, sa'an nan ya rufe ido gare shi, ฦ™aฦ™a ฦ™aunar Allah yake zaune a cikinsa?