1 John 3:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka muka san cewa mu na gaskiya ne, kuma za mu iya tsaya a gaban Allah ba tare da rawar jiki ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا يَدَّ ذَامُ تَبَّتَا مُو نَغَسْكِيَانٜىٰ دَ كُمَ يَدَّ ذُوثِيَارْمُ ذَاتَ كَسَنْثٜىٰ دَ تَبَّثِ ثٜىٰوَ ذَامُ عِيَ ڟَيَاوَا أَغَبَنْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka za mu tabbata mu na gaskiya ne, har kuma mu amince wa kanmu gaban Allah,