1 John 3:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna kuma samun dukan abin da muka roฦ™a daga gare shi, domin muna biyayya da umarnansa, muna kuma yin abin da ya gamshe shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ููƒูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ุณูŽุงู…ู ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู…ููƒูŽ ุถููˆุงู’ฺงูŽุง ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ุณูŽุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู…ูู†ูŽ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽู†ู’ุณูŽุŒ ู…ูู†ูŽ ูƒูู…ูŽูŠูู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ู…ูŽุณูŽ ุฑูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mukan kuma sami duk abin da muka roฦ™a a gare shi, domin muna bin umarninsa, muna kuma yin abin da yake so.