1 John 3:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษ—anda suke biyayya da umarnansa kuwa suna rayuwa a cikinsa, shi kuma a cikinsu. Ta haka muka san cewa yana raye a cikinmu. Mun san haka ta wurin Ruhun da ya ba mu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ ู…ูŽุงุณู ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽู†ู’ุณูŽ ุณูู†ูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูŽุŒ ุดููŠูƒูู…ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูุž ุบูŽุง ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู…ููƒูŽ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุง ูŠูŽู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ู…ูุŒ ู…ูู†ู’ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุฑููˆุญูŒ ุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุงู…ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk mai bin umarnin Allah kuwa a dawwame yake cikinsa, Allah kuma a cikinsa. Ta haka muka tabbata ya dawwama a cikinmu, saboda Ruhun da ya ba mu.