1 John 3:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba mai rayuwa a cikinsa da yake cin gaba da yin zunubi. Kowa da yake aikata zunubi, bai taษa ganinsa ba, bai ma san shi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฏููู ููููุฏู ููููููฐ ุฐูู
ู ุซููููู ุงููููู
ูุณููุญู ุจูุงููุซููุบูุจูุฏู ูููู ุฐููููุจูุ ุฏููู ููููุฏู ููุซููุบูุจูุฏู ูููู ุฐููููุจูุ ุชููุงูุ ุจูููุชููปู ุบููููู ุนููุณูููฐ ุจูุ ุจููู ู
ูุง ุชููปู ุณูููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowa da yake a zaune a cikinsa, ba ya aikata zunubi. Kowa da yake aikata zunubi, bai taษa ganinsa ba, bai ma san shi ba.