1 John 4:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abokaina ฦaunatattu, ba kowane ruhu za ku gaskata ba, sai dai ku gwada ruhohi don ku ga ko daga Allah ne, domin annabawan ฦarya da yawa sun fito duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููู ููุทูููุฏู ููููููฐ ฺงูููููุ ููุฏู ููุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุฏู ุฏููู ููููุฏู ููุซูููฐ ููููุฏู ุฑููุญู ุงูููููู ุ ุนูู
ููุง ฺูู ููุฏูุงุณู ุฏููู ุฏููุงูู
ููู ููุบููู ูููุงู ุฏูุบู ููุฑููู ุงูููููู ุณูููููฐุ ุบูู
ูุง ุงูููููุจูุงูููู ฺงูุถูููุง ุณููู ุจูุธูู ูููุงูุนููู ุนูุฏููููููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ku ฦaunatattuna, ba kowane ruhu za ku gaskata ba, sai dai ku jarraba ku gani ko na Allah ne, don annabawan ฦarya da yawa sun fito duniya.