1 John 4:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya yarda cewa Yesu ฦŠan Allah ne, Allah yana raye a cikinsa, shi kuma a cikin Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุจููˆุทูœู‰ูฐ ุจูŽุงูƒู ูŠูŽุดูŽูŠู’ุฏูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุทูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุชููˆุงู’ุŒ ูŠูŽู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowa ya bayyana yarda, cewa Yesu ฦŠan Allah ne, sai Allah yฤƒ dawwama a cikinsa, shi kuma a cikin Allah.