1 John 4:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka muka sani, muke kuma dogara ga ฦ™aunar da Allah yake mana. Allah ฦ™auna ne. Duk wanda yake rayuwa cikin ฦ™auna, yana rayuwa a cikin Allah ne, Allah kuma a cikinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽฺงููŠฺงูŽุŒ ู…ูู†ู’ ุณูŽู†ู ู…ูู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุบูŽ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู†ููˆู†ูŽ ู…ูŽู†ูŽุž ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู†ููˆู†ูŽ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mun sani, mun kuma gaskata ฦ™aunar da Allah yake yi mana. Allah shi ne ฦ™auna wanda yake a dawwame cikin kauna kuwa, ya dawwama a cikin Allah ke nan, Allah kuma a cikinsa.