1 John 4:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka, ฦauna ta zama cikakkiya a cikinmu domin mu kasance masu ฦarfin hali a ranar shariโa, domin a wannan duniya muna kama da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺงูููููุฑูุณู ุชูุง ุฐูู
ู ุซูููููููู ุนูุซูููููู
ู ุฏููุงูู
ููู ู
ูููุณูููุซูููฐ ุฏู ุชูุจููุซู ุฐูุงู
ู ฺููู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ุฏู ุฐููู ููุดูุฑููุนูุ ุบูู
ูุง ููู
ูุฑู ููุฏูู ุงููููู
ูุณููุญู ููููููฐุ ุญููู ู
ูููููฐ ุนูุฏููููููุฑู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka ne ฦauna ta cika a gare mu, har mu kasance da amincewa a ranar shari'a, domin kamar yadda yake, haka mu ma muke a duniyar nan.