1 John 4:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Babu tsoro cikin ฦauna. Cikakkiyar ฦauna dai takan kawar da tsoro, domin hukunci ne yake kawo tsoro. Mai jin tsoro ba cikakke ba ne a cikin ฦauna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูููุฏู ฺงูููููุฑู ุงูููููู ุชูููููฐุ ุจูุงุจู ฺููุงูุฑููุงูุ ุฏููุงูู
ููู ุซููููููููุฑู ฺงููููู ุชููููู ููููุฑูุฏู ฺููุงูุฑููุงูุ ุนูุฏููู ู
ูุชูู
ู ููููุฏู ฺููุงูุฑููุงูุ ุงููููุ ุณูุจููุงูุฏู ฺููุงูุฑููุงูู ุญูููููุซู ููููฐุ ููููููู ู
ูุง ุชูุจููุซูููููฐ ุซูููฐูู ู
ูุชูู
ููู ุจูุงุดู ุฏู ุซููููููููุฑู ฺงูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba tsoro ga ฦauna, amma cikakkiyar ฦauna takan yaye tsoro. Tsoro kansa ma azaba ne, mai jin tsoro kuwa ba shi da cikakkiyar ฦauna,