1 John 4:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mu daga Allah ne, kuma duk wanda ya san Allah yakan saurare mu. Amma duk wanda ba daga Allah ba, ba ya sauraronmu. Ta haka ne muke gane Ruhun gaskiya, da kuma ruhun ฦ™arya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู…ููˆุŒ ู†ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐุž ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณูู†ู’ ุณูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุณููƒูŽู†ู’ุฌููŠู…ูุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุจูŽุณู ุณูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุจูŽุŒ ุจูŽุงุณูŽุฌูู†ู’ู…ูุž ุชููˆุงู’ุŒ ุชูŽู‡ูŽูƒูŽู†ูœู‰ูฐ ู…ููƒูŽุณูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฏูŽ ุฑููˆุญูŒ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุฏูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฏูŽ ุฑููˆุญูŒ ฺงูŽุถู’ูŠูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mu kam na Allah ne. Duk wanda ya san Allah yakan saurare mu, wanda yake ba na Allah ba kuwa, ba ya sauraronmu. Ta haka muka san Ruhu na gaskiya da ruhu na ฦ™arya.