1 John 5:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuwa muka san cewa yana sauraranmu, ko mene ne muka roƙa, mun sani, mun riga mun sami abin da muka roƙa daga gare shi ke nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَيَكٜىٰ مُنْ سَنْ يَنَ جِنْمُ كُواْوَنٜىٰ لُواْكَثِنْ دَ مُكَ ضُواْڧٜىٰشِ وَنِ أَبُ، مُنْ سَنِ ثٜىٰوَ ذَامُ سَامِ أَبِنْدَ مُكَ ضُواْڧَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa muka san kome muka roƙa yana sauraronmu, mun tabbata mun sami abin da muka roƙa a gare shi ke nan.